Polaroid
HomeBlogMENU
Apps

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ

Barkanku da zuwa wannan dan karamin Site din, wanda akansa zaku iya yin downloading na Applications zalla, Site din Simple ne dan bawasu karikice akansa dayawa kuma da HAUSA ne! Kuma ya hada dana JAVA ko SYMBIAN da kuma ANDROID! Duk abinda kukayi downloading kuma ku kasa amfani dashi to kawai ku kirani ko kuturamin da sako ta Email. Kawai kuyi clicking akan MENU domin shiga wajen downloading din, sannan kuyi clicking akan BLOG domin comment! Sannan idan kunshiga MENU din zakuga CONTACT TO ME to tanan zaku iya turamin da sako ta EMAIL ko kuma kirana kaitsaye ta waya. Wadanda suka hau site din a normal screen na waya to zasu ganshi dai - dai, amma wanda yahau a babban screen to zaiganshi yafi fadi dayawa! Please kuringa SHARE dinsa zuwa FACEBOOK dan Abokananku sugani. Nagode naku Auwalancy4us!


Kany

SHARE20TO20FACEBOOK

© Auwalancy4us | AIA
Widget is loading comments...